Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 24 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَإِن لَّمۡ تَفۡعَلُواْ وَلَن تَفۡعَلُواْ فَٱتَّقُواْ ٱلنَّارَ ٱلَّتِي وَقُودُهَا ٱلنَّاسُ وَٱلۡحِجَارَةُۖ أُعِدَّتۡ لِلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 24]
﴿فإن لم تفعلوا ولن تفعلوا فاتقوا النار التي وقودها الناس والحجارة أعدت﴾ [البَقَرَة: 24]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan ba ku aikata (kawo sura) ba, to, ba za ku aikataba, saboda haka, ku ji tsoron wuta, wadda makamashinta mutane da duwatsu ne, an yi tattalinta domin kafurai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba ku aikata (kawo sura) ba, to, ba za ku aikataba, saboda haka, ku ji tsoron wuta, wadda makamashinta mutane da duwatsu ne, an yi tattalinta domin kafurai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba ku aikata (kãwo sura) ba, to, bã zã ku aikataba, sabõda haka, ku ji tsoron wuta, wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne, an yi tattalinta dõmin kãfurai |