Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 250 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَلَمَّا بَرَزُواْ لِجَالُوتَ وَجُنُودِهِۦ قَالُواْ رَبَّنَآ أَفۡرِغۡ عَلَيۡنَا صَبۡرٗا وَثَبِّتۡ أَقۡدَامَنَا وَٱنصُرۡنَا عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 250]
﴿ولما برزوا لجالوت وجنوده قالوا ربنا أفرغ علينا صبرا وثبت أقدامنا وانصرنا﴾ [البَقَرَة: 250]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da suka* bayyana ga Jaluta da rundunoninsa, suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sawayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da suka bayyana ga Jaluta da rundunoninsa, suka ce: "Ya Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sawayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da suka bayyana ga Jãlũta da rundunoninsa, suka ce: "Yã Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sãwayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai |