Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 264 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تُبۡطِلُواْ صَدَقَٰتِكُم بِٱلۡمَنِّ وَٱلۡأَذَىٰ كَٱلَّذِي يُنفِقُ مَالَهُۥ رِئَآءَ ٱلنَّاسِ وَلَا يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِۖ فَمَثَلُهُۥ كَمَثَلِ صَفۡوَانٍ عَلَيۡهِ تُرَابٞ فَأَصَابَهُۥ وَابِلٞ فَتَرَكَهُۥ صَلۡدٗاۖ لَّا يَقۡدِرُونَ عَلَىٰ شَيۡءٖ مِّمَّا كَسَبُواْۗ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 264]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تبطلوا صدقاتكم بالمن والأذى كالذي ينفق ماله رئاء﴾ [البَقَرَة: 264]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ɓata sadakokinku da gori da cutarwa, kamar wanda yake ciyar da dukiyarsa domin nuna wa mutane, kuma ba ya yin imani da Allah da Ranar Lahira. To, abin da yake misalinsa, kamar falalen dutse ne, a kansa akwai turɓaya, sai wabilin hadari* ya same shi, sai ya bar shi ƙanƙara. Ba su iya amfani da kome daga abin da suka sana'anta. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ɓata sadakokinku da gori da cutarwa, kamar wanda yake ciyar da dukiyarsa domin nuna wa mutane, kuma ba ya yin imani da Allah da Ranar Lahira. To, abin da yake misalinsa, kamar falalen dutse ne, a kansa akwai turɓaya, sai wabilin hadari ya same shi, sai ya bar shi ƙanƙara. Ba su iya amfani da kome daga abin da suka sana'anta. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku ɓãta sadakõkinku da gõri da cũtarwa, kamar wanda yake ciyar da dũkiyarsa dõmin nũna wa mutãne, kuma bã ya yin ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira. To, abin da yake misãlinsa, kamar falalen dũtse ne, a kansa akwai turɓãya, sai wãbilin hadari ya sãme shi, sai ya bar shi ƙanƙara. Bã su iya amfani da kõme daga abin da suka sanã'anta. Kuma Allah ba Ya shiryar da mutãne kãfirai |