Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 34 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ قُلۡنَا لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ ٱسۡجُدُواْ لِأٓدَمَ فَسَجَدُوٓاْ إِلَّآ إِبۡلِيسَ أَبَىٰ وَٱسۡتَكۡبَرَ وَكَانَ مِنَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 34]
﴿وإذ قلنا للملائكة اسجدوا لآدم فسجدوا إلا إبليس أبى واستكبر وكان من﴾ [البَقَرَة: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka ce ga mala'iku: "Ku yi sujada ga Adam," Sai suka yi sujada, face Ibilisa ya ƙi, kuma ya yi girman kai, kuma ya kasance daga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka ce ga mala'iku: "Ku yi sujada ga Adam," Sai suka yi sujada, face Ibilisa ya ƙi, kuma ya yi girman kai, kuma ya kasance daga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka ce ga malã'iku: "Ku yi sujada ga Ãdam," Sai suka yi sujada, fãce Ibilĩsa ya ƙi, kuma ya yi girman kai, kuma ya kasance daga kãfirai |