Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 33 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قَالَ يَٰٓـَٔادَمُ أَنۢبِئۡهُم بِأَسۡمَآئِهِمۡۖ فَلَمَّآ أَنۢبَأَهُم بِأَسۡمَآئِهِمۡ قَالَ أَلَمۡ أَقُل لَّكُمۡ إِنِّيٓ أَعۡلَمُ غَيۡبَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَأَعۡلَمُ مَا تُبۡدُونَ وَمَا كُنتُمۡ تَكۡتُمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 33]
﴿قال ياآدم أنبئهم بأسمائهم فلما أنبأهم بأسمائهم قال ألم أقل لكم إني﴾ [البَقَرَة: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Adam! Ka gaya musu sunayensu." To, a lokacin da ya gaya musu sunayensu, (Allah) Ya ce: "Ashe, ban ce muku *ba, lalle Ni, Ina sane da gaibin sammai da ƙasa, kuma (Ina sane da) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Adam! Ka gaya musu sunayensu." To, a lokacin da ya gaya musu sunayensu, (Allah) Ya ce: "Ashe, ban ce muku ba, lalle Ni, Ina sane da gaibin sammai da ƙasa, kuma (Ina sane da) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓoyewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ãdam! Ka gaya musu sũnãyensu." To, a lokacin da ya gaya musu sũnãyensu, (Allah) Ya ce: "Ashe, ban ce muku ba, lalle Ni, Inã sane da gaibin sammai da ƙasa, kuma (Inã sane da) abin da kuke bayyanawa da abin da kuka kasance kuna ɓõyewa |