Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 44 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿۞ أَتَأۡمُرُونَ ٱلنَّاسَ بِٱلۡبِرِّ وَتَنسَوۡنَ أَنفُسَكُمۡ وَأَنتُمۡ تَتۡلُونَ ٱلۡكِتَٰبَۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 44]
﴿أتأمرون الناس بالبر وتنسون أنفسكم وأنتم تتلون الكتاب أفلا تعقلون﴾ [البَقَرَة: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuna umurnin mutane da alheri, kuma ku manta da kanku alhali kuwa kuna karatun littafi? Shin, baza ku hankalta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuna umurnin mutane da alheri, kuma ku manta da kanku alhali kuwa kuna karatun littafi? Shin, baza ku hankalta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuna umurnin mutãne da alhẽri, kuma ku manta da kanku alhãli kuwa kuna karatun littãfi? Shin, bãzã ku hankalta ba |