×

Kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku 2:43 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:43) ayat 43 in Hausa

2:43 Surah Al-Baqarah ayat 43 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 43 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَأَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتُواْ ٱلزَّكَوٰةَ وَٱرۡكَعُواْ مَعَ ٱلرَّٰكِعِينَ ﴾
[البَقَرَة: 43]

Kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku yi rukũ'i tãre da mãsu yin rukũ'i

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأقيموا الصلاة وآتوا الزكاة واركعوا مع الراكعين, باللغة الهوسا

﴿وأقيموا الصلاة وآتوا الزكاة واركعوا مع الراكعين﴾ [البَقَرَة: 43]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ku tsayar da salla; kuma ku bayar da zakka; kuma ku yi ruku'i tare da masu yin ruku'i
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku tsayar da salla; kuma ku bayar da zakka; kuma ku yi ruku'i tare da masu yin ruku'i
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku tsayar da salla; kuma ku bãyar da zakka; kuma ku yi rukũ'i tãre da mãsu yin rukũ'i
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek