Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 60 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿۞ وَإِذِ ٱسۡتَسۡقَىٰ مُوسَىٰ لِقَوۡمِهِۦ فَقُلۡنَا ٱضۡرِب بِّعَصَاكَ ٱلۡحَجَرَۖ فَٱنفَجَرَتۡ مِنۡهُ ٱثۡنَتَا عَشۡرَةَ عَيۡنٗاۖ قَدۡ عَلِمَ كُلُّ أُنَاسٖ مَّشۡرَبَهُمۡۖ كُلُواْ وَٱشۡرَبُواْ مِن رِّزۡقِ ٱللَّهِ وَلَا تَعۡثَوۡاْ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُفۡسِدِينَ ﴾
[البَقَرَة: 60]
﴿وإذ استسقى موسى لقومه فقلنا اضرب بعصاك الحجر فانفجرت منه اثنتا عشرة﴾ [البَقَرَة: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Musa ya nemi shayarwa domin mutanensa, Muka ce; "Ka doki dutsen da sandarka." Sai marmaro goma sha biyu suka ɓuɓɓugo, haƙiƙa, kowaɗanne mutane sun san wurin shansu. "Ku ci kuma ku sha daga arziƙin Ubangijinku, kuma kada ku yi fasadi, a cikin ƙasa, kuna masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Musa ya nemi shayarwa domin mutanensa, Muka ce; "Ka doki dutsen da sandarka." Sai marmaro goma sha biyu suka ɓuɓɓugo, haƙiƙa, kowaɗanne mutane sun san wurin shansu. "Ku ci kuma ku sha daga arziƙin Ubangijinku, kuma kada ku yi fasadi, a cikin ƙasa, kuna masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Mũsa ya nemi shãyarwa domin mutãnensa, Muka ce; "Ka dõki dũtsen da sandarka." Sai marmaro gõma sha biyu suka ɓuɓɓugo, haƙĩƙa, kõwaɗanne mutãne sun san wurin shansu. "Ku ci kuma ku sha daga arziƙin Ubangijinku, kuma kada ku yi fasadi, a cikin ƙasa, kuna mãsu ɓarna |