Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 71 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قَالَ إِنَّهُۥ يَقُولُ إِنَّهَا بَقَرَةٞ لَّا ذَلُولٞ تُثِيرُ ٱلۡأَرۡضَ وَلَا تَسۡقِي ٱلۡحَرۡثَ مُسَلَّمَةٞ لَّا شِيَةَ فِيهَاۚ قَالُواْ ٱلۡـَٰٔنَ جِئۡتَ بِٱلۡحَقِّۚ فَذَبَحُوهَا وَمَا كَادُواْ يَفۡعَلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 71]
﴿قال إنه يقول إنها بقرة لا ذلول تثير الأرض ولا تسقي الحرث﴾ [البَقَرَة: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle ne Shi, Yana cewa: "Ita wata saniya ce; ba horarra ba tana noman ƙasa, kuma ba ta shayar da shuka, lafiyayya ce: babu wani sofane a cikinta." Suka ce: "Yanzu ka zo da gaskiya. Sai suka yanka ta, kamar ba za su aikata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne Shi, Yana cewa: "Ita wata saniya ce; ba horarra ba tana noman ƙasa, kuma ba ta shayar da shuka, lafiyayya ce: babu wani sofane a cikinta." Suka ce: "Yanzu ka zo da gaskiya. Sai suka yanka ta, kamar ba za su aikata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne Shi, Yana cẽwa: "Ita wata sãniya ce; ba horarra bã tana noman ƙasa, kuma ba ta shayar da shuka, lãfiyayya ce: bãbu wani sõfane a cikinta." Suka ce: "Yanzu kã zo da gaskiya. Sai suka yanka ta, kamar ba zã su aikata ba |