Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 70 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قَالُواْ ٱدۡعُ لَنَا رَبَّكَ يُبَيِّن لَّنَا مَا هِيَ إِنَّ ٱلۡبَقَرَ تَشَٰبَهَ عَلَيۡنَا وَإِنَّآ إِن شَآءَ ٱللَّهُ لَمُهۡتَدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 70]
﴿قالوا ادع لنا ربك يبين لنا ما هي إن البقر تشابه علينا﴾ [البَقَرَة: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ka roƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana abin da yake ita, lalle ne shanu suna yi mana kama da juna, kuma mu, idan Allah Ya so, haƙiƙa, shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ka roƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana abin da yake ita, lalle ne shanu suna yi mana kama da juna, kuma mu, idan Allah Ya so, haƙiƙa, shiryuwa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ka rõƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana abin da yake ita, lalle ne shãnu suna yi mana kamã da jũna, kuma mu, idan Allah Yã so, haƙĩƙa, shiryuwa ne |