Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 76 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذَا لَقُواْ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ قَالُوٓاْ ءَامَنَّا وَإِذَا خَلَا بَعۡضُهُمۡ إِلَىٰ بَعۡضٖ قَالُوٓاْ أَتُحَدِّثُونَهُم بِمَا فَتَحَ ٱللَّهُ عَلَيۡكُمۡ لِيُحَآجُّوكُم بِهِۦ عِندَ رَبِّكُمۡۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 76]
﴿وإذا لقوا الذين آمنوا قالوا آمنا وإذا خلا بعضهم إلى بعض قالوا﴾ [البَقَرَة: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi imani sukan ce: "Mun yi imani," kuma idan sashensu ya wofinta zuwa ga sashe, sukan ce: "Shin, kuna yi musu magana da abin da Allah Ya buɗa muku ne domin su yi muku hujja da shi a wurin Ubangijinku?" Shin fa, ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi imani sukan ce: "Mun yi imani," kuma idan sashensu ya wofinta zuwa ga sashe, sukan ce: "Shin, kuna yi musu magana da abin da Allah Ya buɗa muku ne domin su yi muku hujja da shi a wurin Ubangijinku?" Shin fa, ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni sukan ce: "Mun yi ĩmãni," kuma idan sãshensu ya wõfinta zuwa ga sãshe, sukan ce: "Shin, kuna yi musu magana da abin da Allah Ya buɗa muku ne dõmin su yi muku hujja da shi a wurin Ubangijinku?" Shin fa, bã ku hankalta |