×

Kuma daga cikin su akwai ummiyyai, bã su da sanin Littãfi, fãce 2:78 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:78) ayat 78 in Hausa

2:78 Surah Al-Baqarah ayat 78 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 78 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَمِنۡهُمۡ أُمِّيُّونَ لَا يَعۡلَمُونَ ٱلۡكِتَٰبَ إِلَّآ أَمَانِيَّ وَإِنۡ هُمۡ إِلَّا يَظُنُّونَ ﴾
[البَقَرَة: 78]

Kuma daga cikin su akwai ummiyyai, bã su da sanin Littãfi, fãce tãtsuniyoyi, kuma sũ bã kõme suke yi ba fãce suna yin zato

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومنهم أميون لا يعلمون الكتاب إلا أماني وإن هم إلا يظنون, باللغة الهوسا

﴿ومنهم أميون لا يعلمون الكتاب إلا أماني وإن هم إلا يظنون﴾ [البَقَرَة: 78]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma daga cikin su akwai ummiyyai, ba su da sanin Littafi, face tatsuniyoyi, kuma su ba kome suke yi ba face suna yin zato
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai ummiyyai, ba su da sanin Littafi, face tatsuniyoyi, kuma su ba kome suke yi ba face suna yin zato
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai ummiyyai, bã su da sanin Littãfi, fãce tãtsuniyoyi, kuma sũ bã kõme suke yi ba fãce suna yin zato
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek