Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 79 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿فَوَيۡلٞ لِّلَّذِينَ يَكۡتُبُونَ ٱلۡكِتَٰبَ بِأَيۡدِيهِمۡ ثُمَّ يَقُولُونَ هَٰذَا مِنۡ عِندِ ٱللَّهِ لِيَشۡتَرُواْ بِهِۦ ثَمَنٗا قَلِيلٗاۖ فَوَيۡلٞ لَّهُم مِّمَّا كَتَبَتۡ أَيۡدِيهِمۡ وَوَيۡلٞ لَّهُم مِّمَّا يَكۡسِبُونَ ﴾
[البَقَرَة: 79]
﴿فويل للذين يكتبون الكتاب بأيديهم ثم يقولون هذا من عند الله ليشتروا﴾ [البَقَرَة: 79]
Abubakar Mahmood Jummi To, bone ya tabbata ga waɗanda suke rubuta littafi da hannuwansu sa'an nan kuma su ce wannan daga wurin Allah yake, domin su sayi kuɗi kaɗan da shi, san nan bone ya tabbata a gare su daga abin da hannayensu ke rubutawa, kuma bone ya tabbata a gare su daga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, bone ya tabbata ga waɗanda suke rubuta littafi da hannuwansu sa'an nan kuma su ce wannan daga wurin Allah yake, domin su sayi kuɗi kaɗan da shi, san nan bone ya tabbata a gare su daga abin da hannayensu ke rubutawa, kuma bone ya tabbata a gare su daga abin da suke sana'antawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, bone ya tabbata ga waɗanda suke rubũta littãfi da hannuwansu sa'an nan kuma su ce wannan daga wurin Allah yake, dõmin su sayi kuɗi kaɗan da shi, san nan bone ya tabbata a gare su daga abin da hannayensu ke rubũtãwa, kuma bone ya tabbata a gare su daga abin da suke sanã'antãwa |