Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 92 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿۞ وَلَقَدۡ جَآءَكُم مُّوسَىٰ بِٱلۡبَيِّنَٰتِ ثُمَّ ٱتَّخَذۡتُمُ ٱلۡعِجۡلَ مِنۢ بَعۡدِهِۦ وَأَنتُمۡ ظَٰلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 92]
﴿ولقد جاءكم موسى بالبينات ثم اتخذتم العجل من بعده وأنتم ظالمون﴾ [البَقَرَة: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Musa ya zo muku da hujjoji bayyanannu, sa'an nan kuka riƙi maraƙi* (daga bayansa, alhali kuwa kuna masu zalunci) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Musa ya zo muku da hujjoji bayyanannu, sa'an nan kuka riƙi maraƙi (daga bayansa, alhali kuwa kuna masu zalunci) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mũsã ya zo muku da hujjõji bayyanannu, sa'an nan kuka riƙi maraƙi (daga bãyansa, alhãli kuwa kuna mãsu zãlunci) |