Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 91 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمۡ ءَامِنُواْ بِمَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ قَالُواْ نُؤۡمِنُ بِمَآ أُنزِلَ عَلَيۡنَا وَيَكۡفُرُونَ بِمَا وَرَآءَهُۥ وَهُوَ ٱلۡحَقُّ مُصَدِّقٗا لِّمَا مَعَهُمۡۗ قُلۡ فَلِمَ تَقۡتُلُونَ أَنۢبِيَآءَ ٱللَّهِ مِن قَبۡلُ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[البَقَرَة: 91]
﴿وإذا قيل لهم آمنوا بما أنـزل الله قالوا نؤمن بما أنـزل علينا﴾ [البَقَرَة: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu: "Ku yi imani da abin da Allah Ya saukar." Sai su ce: "Muna imani da abin da aka saukar a gare mu," kuma suna kafircewa da abin da ke bayansa, alhali kuwa, shi ne gaskiyar (da suka sani) mai gaskatawa ga abin da yake tare da su (na Attaura) Ka ce: "To, don me kuke kashe annabawan Allah gabanin wannan, idan kun kasance masu bayar da gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku yi imani da abin da Allah Ya saukar." Sai su ce: "Muna imani da abin da aka saukar a gare mu," kuma suna kafircewa da abin da ke bayansa, alhali kuwa, shi ne gaskiyar (da suka sani) mai gaskatawa ga abin da yake tare da su (na Attaura) Ka ce: "To, don me kuke kashe annabawan Allah gabanin wannan, idan kun kasance masu bayar da gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu: "Ku yi ĩmãni da abin da Allah Ya saukar." Sai su ce: "Muna ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu," kuma suna kãfircẽwa da abin da ke bãyansa, alhãli kuwa, shi ne gaskiyar (da suka sani) mai gaskatawa ga abin da yake tãre da su (na Attaura) Ka ce: "To, don me kuke kashe annabãwan Allah gabãnin wannan, idan kun kasance mãsu bãyar da gaskiya |