Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 103 - طه - Page - Juz 16
﴿يَتَخَٰفَتُونَ بَيۡنَهُمۡ إِن لَّبِثۡتُمۡ إِلَّا عَشۡرٗا ﴾
[طه: 103]
﴿يتخافتون بينهم إن لبثتم إلا عشرا﴾ [طه: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Suna ɓoye magana a tsakaninsu, (Suna ce wa juna) "Ba ku zauna ba (a cikin duniya) face kwana goma |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna ɓoye magana a tsakaninsu, (Suna ce wa juna) "Ba ku zauna ba (a cikin duniya) face kwana goma |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna ɓõye magana a tsakãninsu, (Sunã ce wa jũna) "Ba ku zauna ba (a cikin dũniya) fãce kwãna gõma |