Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 102 - طه - Page - Juz 16
﴿يَوۡمَ يُنفَخُ فِي ٱلصُّورِۚ وَنَحۡشُرُ ٱلۡمُجۡرِمِينَ يَوۡمَئِذٖ زُرۡقٗا ﴾
[طه: 102]
﴿يوم ينفخ في الصور ونحشر المجرمين يومئذ زرقا﴾ [طه: 102]
Abubakar Mahmood Jummi A Ranar da ake hurawa a cikin ƙaho kuma Muna tara masu laifi, a ranar nan, suna masu shuɗayen idanu |
Abubakar Mahmoud Gumi A Ranar da ake hurawa a cikin ƙaho kuma Muna tara masu laifi, a ranar nan, suna masu shuɗayen idanu |
Abubakar Mahmoud Gumi A Rãnar da ake hũrãwa a cikin ƙãho kuma Munã tãra mãsu laifi, a rãnar nan, sunã mãsu shũɗãyen idãnu |