Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 110 - طه - Page - Juz 16
﴿يَعۡلَمُ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡ وَلَا يُحِيطُونَ بِهِۦ عِلۡمٗا ﴾
[طه: 110]
﴿يعلم ما بين أيديهم وما خلفهم ولا يحيطون به علما﴾ [طه: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Yana sanin* abin da ke a gaba gare su da abin da ke bayansu, kuma ba su kewayewa da shi ga sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana sanin abin da ke a gaba gare su da abin da ke bayansu, kuma ba su kewayewa da shi ga sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã sanin abin da ke a gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma bã su kẽwayẽwa da shi ga sani |