Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 111 - طه - Page - Juz 16
﴿۞ وَعَنَتِ ٱلۡوُجُوهُ لِلۡحَيِّ ٱلۡقَيُّومِۖ وَقَدۡ خَابَ مَنۡ حَمَلَ ظُلۡمٗا ﴾
[طه: 111]
﴿وعنت الوجوه للحي القيوم وقد خاب من حمل ظلما﴾ [طه: 111]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma fuskoki suka ƙanƙan da kai ga Rayayye, Tsayayye, alhali kuwa wanda ya ɗauko wani zalunci ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma fuskoki suka ƙanƙan da kai ga Rayayye, Tsayayye, alhali kuwa wanda ya ɗauko wani zalunci ya taɓe |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma fuskõki suka ƙanƙan da kai ga Rãyayye, Tsayayye, alhãli kuwa wanda ya ɗauko wani zãlunci ya tãɓe |