Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 114 - طه - Page - Juz 16
﴿فَتَعَٰلَى ٱللَّهُ ٱلۡمَلِكُ ٱلۡحَقُّۗ وَلَا تَعۡجَلۡ بِٱلۡقُرۡءَانِ مِن قَبۡلِ أَن يُقۡضَىٰٓ إِلَيۡكَ وَحۡيُهُۥۖ وَقُل رَّبِّ زِدۡنِي عِلۡمٗا ﴾
[طه: 114]
﴿فتعالى الله الملك الحق ولا تعجل بالقرآن من قبل أن يقضى إليك﴾ [طه: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Allah Mamallaki, Tabbatacce Ya ɗaukaka. Kuma kada ka yi gaggawa* da Alƙur'ani a gabanin a ƙare wahayinsa zuwa gare ka. Kuma ka ce: "Ya Ubangiji! Ka ƙara mini ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Allah Mamallaki, Tabbatacce Ya ɗaukaka. Kuma kada ka yi gaggawa da Alƙur'ani a gabanin a ƙare wahayinsa zuwa gare ka. Kuma ka ce: "Ya Ubangiji! Ka ƙara mini ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Allah Mamallaki, Tabbatacce Yã ɗaukaka. Kuma kada ka yi gaggãwa da Alƙur'ãni a gabãnin a ƙãre wahayinsa zuwa gare ka. Kuma ka ce: "Yã Ubangiji! Ka ƙãra mini ilmi |