Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 115 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَقَدۡ عَهِدۡنَآ إِلَىٰٓ ءَادَمَ مِن قَبۡلُ فَنَسِيَ وَلَمۡ نَجِدۡ لَهُۥ عَزۡمٗا ﴾
[طه: 115]
﴿ولقد عهدنا إلى آدم من قبل فنسي ولم نجد له عزما﴾ [طه: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, haƙiƙa, Mun yi alkawari zuwa ga Adamu a gabanin wannan, sai ya manta, kuma ba Mu sami ƙarfin zuciya a gare shi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙiƙa, Mun yi alkawari zuwa ga Adamu a gabanin wannan, sai ya manta, kuma ba Mu sami ƙarfin zuciya a gare shiba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙĩƙa, Mun yi alkawari zuwa ga Ãdamu a gabãnin wannan, sai ya manta, kuma ba Mu sãmi ƙarfin zũciya a gare shiba |