Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 113 - طه - Page - Juz 16
﴿وَكَذَٰلِكَ أَنزَلۡنَٰهُ قُرۡءَانًا عَرَبِيّٗا وَصَرَّفۡنَا فِيهِ مِنَ ٱلۡوَعِيدِ لَعَلَّهُمۡ يَتَّقُونَ أَوۡ يُحۡدِثُ لَهُمۡ ذِكۡرٗا ﴾
[طه: 113]
﴿وكذلك أنـزلناه قرآنا عربيا وصرفنا فيه من الوعيد لعلهم يتقون أو يحدث﴾ [طه: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haka Muka saukar da shi, Alƙur'ani, yana abin karantawa, da Larabci kuma Muka jujjuya misalai, a cikinsa, na tsoratarwa, tsammaninsu, suna yin taƙawa ko ya sabbaba musu wata wa'aztuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haka Muka saukar da shi, Alƙur'ani, yana abin karantawa, da Larabci kuma Muka jujjuya misalai, a cikinsa, na tsoratarwa, tsammaninsu, suna yin taƙawa ko ya sabbaba musu wata wa'aztuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haka Muka saukar da shi, Alƙur'ãni, yanã abin karantãwa, da Larabci kuma Muka jujjuya misãlai, a cikinsa, na tsõratarwa, tsammãninsu, sunã yin taƙawa ko ya sabbaba musu wata wa'aztuwa |