Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 116 - طه - Page - Juz 16
﴿وَإِذۡ قُلۡنَا لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ ٱسۡجُدُواْ لِأٓدَمَ فَسَجَدُوٓاْ إِلَّآ إِبۡلِيسَ أَبَىٰ ﴾
[طه: 116]
﴿وإذ قلنا للملائكة اسجدوا لآدم فسجدوا إلا إبليس أبى﴾ [طه: 116]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sa'ad da Muka ce wa mala'iku, "Ku yi sujada ga Adamu." Sai suka yi sujada, face Iblisa, ya ƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sa'ad da Muka ce wa mala'iku, "Ku yi sujada ga Adamu." Sai suka yi sujada, face Iblisa, ya ƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sa'ad da Muka ce wa malã'iku, "Ku yi sujada ga Ãdamu." Sai suka yi sujada, fãce Iblĩsa, yã ƙiya |