Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 118 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّ لَكَ أَلَّا تَجُوعَ فِيهَا وَلَا تَعۡرَىٰ ﴾
[طه: 118]
﴿إن لك ألا تجوع فيها ولا تعرى﴾ [طه: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ka samu ba za ka ji yunwa ba a cikinta, kuma ba za ka yi tsiraici ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ka samu ba za ka ji yunwa ba a cikinta, kuma ba za ka yi tsiraici ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kã sãmu bã zã ka ji yunwa ba a cikinta, kuma bã zã ka yi tsiraici ba |