Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 128 - طه - Page - Juz 16
﴿أَفَلَمۡ يَهۡدِ لَهُمۡ كَمۡ أَهۡلَكۡنَا قَبۡلَهُم مِّنَ ٱلۡقُرُونِ يَمۡشُونَ فِي مَسَٰكِنِهِمۡۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّأُوْلِي ٱلنُّهَىٰ ﴾
[طه: 128]
﴿أفلم يهد لهم كم أهلكنا قبلهم من القرون يمشون في مساكنهم إن﴾ [طه: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, to, bai shiryar da su ba cewa da yawa Muka halakarda (kafirai) daga ƙarnuka, a gabaninsu, suna tafiya a cikin masaukansu? Lalle ne, a cikin wancan akwai ayoyi ga masu hankula |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, bai shiryar da su ba cewa da yawa Muka halakarda (kafirai) daga ƙarnuka, a gabaninsu, suna tafiya a cikin masaukansu? Lalle ne, a cikin wancan akwai ayoyi ga masu hankula |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, bai shiryar da su ba cẽwa da yawa Muka halakarda (kãfirai) daga ƙarnuka, a gabãninsu, sunã tafiya a cikin masaukansu? Lalle ne, a cikin wancan akwai ãyõyi ga mãsu hankula |