Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 129 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَوۡلَا كَلِمَةٞ سَبَقَتۡ مِن رَّبِّكَ لَكَانَ لِزَامٗا وَأَجَلٞ مُّسَمّٗى ﴾
[طه: 129]
﴿ولولا كلمة سبقت من ربك لكان لزاما وأجل مسمى﴾ [طه: 129]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin wata kalma ba wadda ta gabata daga Ubangijinka, da kuma ajali ambatacce haƙiƙa, da azabarta kasance mai lazimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin wata kalma ba wadda ta gabata daga Ubangijinka, da kuma ajali ambatacce haƙiƙa, da azabarta kasance mai lazimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin wata kalma ba wadda ta gabãta daga Ubangijinka, da kuma ajali ambatacce haƙĩƙa, dã azãbarta kasance mai lazimta |