Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 127 - طه - Page - Juz 16
﴿وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي مَنۡ أَسۡرَفَ وَلَمۡ يُؤۡمِنۢ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِۦۚ وَلَعَذَابُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَشَدُّ وَأَبۡقَىٰٓ ﴾
[طه: 127]
﴿وكذلك نجزي من أسرف ولم يؤمن بآيات ربه ولعذاب الآخرة أشد وأبقى﴾ [طه: 127]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka Muke saka wa wanda ya yawaita,* kuma bai yi imani da ayoyin Ubangijinsa ba. Kuma lalle ne azabar Lahira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muke saka wa wanda ya yawaita, kuma bai yi imani da ayoyin Ubangijinsa ba. Kuma lalle ne azabar Lahira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muke sãka wa wanda ya yawaita, kuma bai yi ĩmãni da ãyõyin Ubangijinsa ba. Kuma lalle ne azãbar Lãhira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa |