Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 132 - طه - Page - Juz 16
﴿وَأۡمُرۡ أَهۡلَكَ بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱصۡطَبِرۡ عَلَيۡهَاۖ لَا نَسۡـَٔلُكَ رِزۡقٗاۖ نَّحۡنُ نَرۡزُقُكَۗ وَٱلۡعَٰقِبَةُ لِلتَّقۡوَىٰ ﴾
[طه: 132]
﴿وأمر أهلك بالصلاة واصطبر عليها لا نسألك رزقا نحن نرزقك والعاقبة للتقوى﴾ [طه: 132]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka umurci iyalanka da salla, kuma ka yi haƙuri a kanta. Ba Mu tambayar ka wani Arziki Mu ne Muke azurta ka. Kuma aƙiba mai kyau tana ga taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka umurci iyalanka da salla, kuma ka yi haƙuri a kanta. Ba Mu tambayar ka wani arziki Mu ne Muke azurta ka. Kuma aƙiba mai kyau tana ga taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka umurci iyãlanka da salla, kuma ka yi haƙuri a kanta. Bã Mu tambayar ka wani arziki Mu ne Muke azurta ka. Kuma ãƙiba mai kyau tanã ga taƙawa |