Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 131 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَا تَمُدَّنَّ عَيۡنَيۡكَ إِلَىٰ مَا مَتَّعۡنَا بِهِۦٓ أَزۡوَٰجٗا مِّنۡهُمۡ زَهۡرَةَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا لِنَفۡتِنَهُمۡ فِيهِۚ وَرِزۡقُ رَبِّكَ خَيۡرٞ وَأَبۡقَىٰ ﴾
[طه: 131]
﴿ولا تمدن عينيك إلى ما متعنا به أزواجا منهم زهرة الحياة الدنيا﴾ [طه: 131]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka miƙar da idanunka zuwa ga abin da Muka jiyar da su daɗi da shi, nau'i-nau'i daga gare su, kamar huren rayuwar duniya yake, domin Mu fitine su a cikin sa, alhali kuwa arzikin Ubangijinka, ne mafi alheri kuma mafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka miƙar da idanunka zuwa ga abin da Muka jiyar da su daɗi da shi, nau'i-nau'i daga gare su, kamar huren rayuwar duniya yake, domin Mu fitine su a cikinsa, alhali kuwa arzikin Ubangijinka, ne mafi alheri kuma mafi wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka mĩƙar da idãnunka zuwa ga abin da Muka jiyar da su dãɗi da shi, nau'i-nau'i daga gare su, kamar huren rãyuwar dũniya yake, dõmin Mu fitine su a cikinsa, alhãli kuwa arzikin Ubangijinka, ne mafi alhẽri kuma mafi wanzuwa |