Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 18 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ هِيَ عَصَايَ أَتَوَكَّؤُاْ عَلَيۡهَا وَأَهُشُّ بِهَا عَلَىٰ غَنَمِي وَلِيَ فِيهَا مَـَٔارِبُ أُخۡرَىٰ ﴾
[طه: 18]
﴿قال هي عصاي أتوكأ عليها وأهش بها على غنمي ولي فيها مآرب﴾ [طه: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ita sandata ce, ina dogara a kanta, kuma ina kakkaɓar ganye da ita a kan ƙananan bisashena kuma ina da waɗansu bukatoci* na dabam a gare ta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ita sandata ce, ina dogara a kanta, kuma ina kakkaɓar ganye da ita a kan ƙananan bisashena kuma ina da waɗansu bukatoci na dabam a gare ta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ita sandãta ce, inã dõgara a kanta, kuma inã kakkaɓar ganye da ita a kan ƙananan bisãshẽna kuma inã da waɗansu bukãtõci na dabam a gare ta |