×

Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma Ya shigar muku da hanyõyi 20:53 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ta-Ha ⮕ (20:53) ayat 53 in Hausa

20:53 Surah Ta-Ha ayat 53 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 53 - طه - Page - Juz 16

﴿ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلۡأَرۡضَ مَهۡدٗا وَسَلَكَ لَكُمۡ فِيهَا سُبُلٗا وَأَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَخۡرَجۡنَا بِهِۦٓ أَزۡوَٰجٗا مِّن نَّبَاتٖ شَتَّىٰ ﴾
[طه: 53]

Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma Ya shigar muku da hanyõyi a cikinta, kuma Ya saukar da ruwa daga sama." Sa'an nan game da shi* Muka fitar da nau'i-nau'i daga tsirũruwa dabam-dabam

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذي جعل لكم الأرض مهدا وسلك لكم فيها سبلا وأنـزل من السماء, باللغة الهوسا

﴿الذي جعل لكم الأرض مهدا وسلك لكم فيها سبلا وأنـزل من السماء﴾ [طه: 53]

Abubakar Mahmood Jummi
Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma Ya shigar muku da hanyoyi a cikinta, kuma Ya saukar da ruwa daga sama." Sa'an nan game da shi* Muka fitar da nau'i-nau'i daga tsiruruwa dabam-dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma Ya shigar muku da hanyoyi a cikinta, kuma Ya saukar da ruwa daga sama." Sa'an nan game da shi Muka fitar da nau'i-nau'i daga tsiruruwa dabam-dabam
Abubakar Mahmoud Gumi
Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma Ya shigar muku da hanyõyi a cikinta, kuma Ya saukar da ruwa daga sama." Sa'an nan game da shi Muka fitar da nau'i-nau'i daga tsirũruwa dabam-dabam
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek