Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 52 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ عِلۡمُهَا عِندَ رَبِّي فِي كِتَٰبٖۖ لَّا يَضِلُّ رَبِّي وَلَا يَنسَى ﴾
[طه: 52]
﴿قال علمها عند ربي في كتاب لا يضل ربي ولا ينسى﴾ [طه: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Saninsu yana a wurin Ubangijina, Ubangijina ba Ya ɓacewa kuma ba Ya mantuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Saninsu yana a wurin Ubangijina, Ubangijina ba Ya ɓacewa kuma ba Ya mantuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Saninsu yanã a wurin Ubangijĩna, Ubangijĩna bã Ya ɓacẽwa kuma bã Ya mantuwa |