Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 97 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ فَٱذۡهَبۡ فَإِنَّ لَكَ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ أَن تَقُولَ لَا مِسَاسَۖ وَإِنَّ لَكَ مَوۡعِدٗا لَّن تُخۡلَفَهُۥۖ وَٱنظُرۡ إِلَىٰٓ إِلَٰهِكَ ٱلَّذِي ظَلۡتَ عَلَيۡهِ عَاكِفٗاۖ لَّنُحَرِّقَنَّهُۥ ثُمَّ لَنَنسِفَنَّهُۥ فِي ٱلۡيَمِّ نَسۡفًا ﴾
[طه: 97]
﴿قال فاذهب فإن لك في الحياة أن تقول لا مساس وإن لك﴾ [طه: 97]
Abubakar Mahmood Jummi (Musa) ya ce: "To, ka tafi, saboda haka lalle ne kana da a cikin rayuwarka, ka ce 'Babu shafa' kuma kana da wani ma'alkawarta, ba za a saɓa maka gare ta ba. Kuma ka duba zuwa ga gunkinka wanda ka yini a kansa kana mai lazimta. Lalle ne muna ƙone shi,* sa'an nan kuma muna sheƙe shi, a cikin teku, sheƙewa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Musa) ya ce: "To, ka tafi, saboda haka lalle ne kana da a cikin rayuwarka, ka ce 'Babu shafa' kuma kana da wani ma'alkawarta, ba za a saɓa maka gare ta ba. Kuma ka duba zuwa ga gunkinka wanda ka yini a kansa kana mai lazimta. Lalle ne muna ƙone shi, sa'an nan kuma muna sheƙe shi, a cikin teku, sheƙewa |
Abubakar Mahmoud Gumi (Mũsã) ya ce: "To, ka tafi, sabõda haka lalle ne kanã da a cikin rãyuwarka, ka ce 'Bãbu shãfa' kuma kanã da wani ma'alkawarta, bã zã a sãɓa maka gare ta ba. Kuma ka dũba zuwa ga gunkinka wanda ka yini a kansa kanã mai lazimta. Lalle ne muna ƙõne shi, sa'an nan kuma munã shẽƙe shi, a cikin tẽku, shẽƙẽwa |