Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 98 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّمَآ إِلَٰهُكُمُ ٱللَّهُ ٱلَّذِي لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۚ وَسِعَ كُلَّ شَيۡءٍ عِلۡمٗا ﴾
[طه: 98]
﴿إنما إلهكم الله الذي لا إله إلا هو وسع كل شيء علما﴾ [طه: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai abin bautawarku Allah kawai ne wanda babu wani abin bautawa, face Shi kuma Ya yalwaci* dukkan kome da ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai abin bautawarku Allah kawai ne wanda babu wani abin bautawa, face Shi kuma Ya yalwaci dukkan kome da ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai abin bautãwarku Allah kawai ne wanda bãbu wani abin bautãwa, fãce Shi kuma Yã yalwaci dukkan kõme da ilmi |