Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 109 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَإِن تَوَلَّوۡاْ فَقُلۡ ءَاذَنتُكُمۡ عَلَىٰ سَوَآءٖۖ وَإِنۡ أَدۡرِيٓ أَقَرِيبٌ أَم بَعِيدٞ مَّا تُوعَدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 109]
﴿فإن تولوا فقل آذنتكم على سواء وإن أدري أقريب أم بعيد ما﴾ [الأنبيَاء: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan suka juya, to, ka ce: "Na sanar da ku, a kan daidaita, kuma ban sani ba, shin, abin da ake yi muku wa'adi makusanci ne Ko kuwa manisanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan suka juya, to, ka ce: "Na sanar da ku, a kan daidaita, kuma ban sani ba, shin, abin da ake yi muku wa'adi makusanci ne Ko kuwa manisanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan suka jũya, to, ka ce: "Nã sanar da ku, a kan daidaita, kuma ban sani ba, shin, abin da ake yi muku wa'adi makusanci ne Kõ kuwa manĩsanci |