Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 11 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَكَمۡ قَصَمۡنَا مِن قَرۡيَةٖ كَانَتۡ ظَالِمَةٗ وَأَنشَأۡنَا بَعۡدَهَا قَوۡمًا ءَاخَرِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 11]
﴿وكم قصمنا من قرية كانت ظالمة وأنشأنا بعدها قوما آخرين﴾ [الأنبيَاء: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa Muka karya wata alƙarya ta kasance mai zalunci, kuma Muka ƙaga halittar waɗansu mutane na dabam a bayanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka karya wata alƙarya ta kasance mai zalunci, kuma Muka ƙaga halittar waɗansu mutane na dabam a bayanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka karya wata alƙarya tã kasance mai zãlunci, kuma Muka ƙãga halittar waɗansu mutãne na dabam a bãyanta |