Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 17 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَوۡ أَرَدۡنَآ أَن نَّتَّخِذَ لَهۡوٗا لَّٱتَّخَذۡنَٰهُ مِن لَّدُنَّآ إِن كُنَّا فَٰعِلِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 17]
﴿لو أردنا أن نتخذ لهوا لاتخذناه من لدنا إن كنا فاعلين﴾ [الأنبيَاء: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Da Mun yi nufin Mu riƙi wani abin wasa da Mun* riƙe shi daga gunMu, idan Mun kasance masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Mun yi nufin Mu riƙi wani abin wasa da Mun riƙe shi daga gunMu, idan Mun kasance masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Mun yi nufin Mu riƙi wani abin wãsa dã Mun riƙe shi daga gunMu, idan Mun kasance mãsu aikatãwa |