Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 18 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿بَلۡ نَقۡذِفُ بِٱلۡحَقِّ عَلَى ٱلۡبَٰطِلِ فَيَدۡمَغُهُۥ فَإِذَا هُوَ زَاهِقٞۚ وَلَكُمُ ٱلۡوَيۡلُ مِمَّا تَصِفُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 18]
﴿بل نقذف بالحق على الباطل فيدمغه فإذا هو زاهق ولكم الويل مما﴾ [الأنبيَاء: 18]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, Muna jifa da gaskiya a kan ƙarya, sai ta darkake ta, sai ga ta halakakka. Kuma bone ya tabbata a gare ku saboda abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, Muna jifa da gaskiya a kan ƙarya, sai ta darkake ta, sai ga ta halakakka. Kuma bone ya tabbata a gare ku saboda abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, Munã jĩfa da gaskiya a kan ƙarya, sai ta darkãke ta, sai ga tã halakakka. Kuma bone yã tabbata a gare ku sabõda abin da kuke siffantãwa |