Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 16 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَمَا خَلَقۡنَا ٱلسَّمَآءَ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَا لَٰعِبِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 16]
﴿وما خلقنا السماء والأرض وما بينهما لاعبين﴾ [الأنبيَاء: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu halitta sama da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu Muna Masu wasa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halitta sama da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu Muna Masu wasa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halitta sama da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu Muna Mãsu wãsã ba |