Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 22 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَوۡ كَانَ فِيهِمَآ ءَالِهَةٌ إِلَّا ٱللَّهُ لَفَسَدَتَاۚ فَسُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ رَبِّ ٱلۡعَرۡشِ عَمَّا يَصِفُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 22]
﴿لو كان فيهما آلهة إلا الله لفسدتا فسبحان الله رب العرش عما﴾ [الأنبيَاء: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗansu abubuwan bautawa sun kasance a cikinsu (sama da ƙasa) face Allah, haƙiƙa da su biyun sun ɓaci. Saboda haka tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin Al'arshi daga abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗansu abubuwan bautawa sun kasance a cikinsu (sama da ƙasa) face Allah, haƙiƙa da su biyun sun ɓaci. Saboda haka tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin Al'arshi daga abin da suke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã waɗansu abũbuwan bautawa sun kasance a cikinsu (sama da ƙasa) fãce Allah, haƙĩƙa dã su biyun sun ɓãci. Sabõda haka tsarki ya tabbata ga Allah Ubangijin Al'arshi daga abin da suke siffantãwa |