Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 31 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَجَعَلۡنَا فِي ٱلۡأَرۡضِ رَوَٰسِيَ أَن تَمِيدَ بِهِمۡ وَجَعَلۡنَا فِيهَا فِجَاجٗا سُبُلٗا لَّعَلَّهُمۡ يَهۡتَدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 31]
﴿وجعلنا في الأرض رواسي أن تميد بهم وجعلنا فيها فجاجا سبلا لعلهم﴾ [الأنبيَاء: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun sanya tabbatattun duwatsu a cikin ƙasa domin kada ta karkata da su kuma Mun sanya ranguna, hanyoyi, a cikinsu (duwatsun), tsammaninsu suna shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya tabbatattun duwatsu a cikin ƙasa domin kada ta karkata da su kuma Mun sanya ranguna, hanyoyi, a cikinsu (duwatsun), tsammaninsu suna shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya tabbatattun duwãtsu a cikin ƙasa dõmin kada ta karkata da su kuma Mun sanya ranguna, hanyõyi, a cikinsu (duwãtsun), tsammãninsu sunã shiryuwa |