Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 32 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَجَعَلۡنَا ٱلسَّمَآءَ سَقۡفٗا مَّحۡفُوظٗاۖ وَهُمۡ عَنۡ ءَايَٰتِهَا مُعۡرِضُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 32]
﴿وجعلنا السماء سقفا محفوظا وهم عن آياتها معرضون﴾ [الأنبيَاء: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Mun sanya sama rufi tsararre, alhali kuwa su daga ayoyinta masu bijirewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya sama rufi tsararre, alhali kuwa su daga ayoyinta masu bijirewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mun sanya sama rufi tsararre, alhãli kuwa su daga ãyõyinta mãsu bijirẽwa ne |