Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 43 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿أَمۡ لَهُمۡ ءَالِهَةٞ تَمۡنَعُهُم مِّن دُونِنَاۚ لَا يَسۡتَطِيعُونَ نَصۡرَ أَنفُسِهِمۡ وَلَا هُم مِّنَّا يُصۡحَبُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 43]
﴿أم لهم آلهة تمنعهم من دوننا لا يستطيعون نصر أنفسهم ولا هم﴾ [الأنبيَاء: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa suna da waɗansu abubuwan bautawa waɗanda ke tsare su, daga gare Mu? Ba su iya taimakon kansu kuma ba su kasance ana abutar su* ba daga gare Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa suna da waɗansu abubuwan bautawa waɗanda ke tsare su, daga gare Mu? Ba su iya taimakon kansu kuma ba su kasance ana abutar su ba daga gareMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa sunã da waɗansu abũbuwan bautãwa waɗanda ke tsare su, daga gare Mu? Bã su iya taimakon kansu kuma ba su kasance anã abũtar su ba daga gareMu |