Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 47 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَنَضَعُ ٱلۡمَوَٰزِينَ ٱلۡقِسۡطَ لِيَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ فَلَا تُظۡلَمُ نَفۡسٞ شَيۡـٔٗاۖ وَإِن كَانَ مِثۡقَالَ حَبَّةٖ مِّنۡ خَرۡدَلٍ أَتَيۡنَا بِهَاۗ وَكَفَىٰ بِنَا حَٰسِبِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 47]
﴿ونضع الموازين القسط ليوم القيامة فلا تظلم نفس شيئا وإن كان مثقال﴾ [الأنبيَاء: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muna aza ma'aunan adalci ga Ranar ¡iyama, saboda haka ba a zaluntar rai da kome. Kuma ko da ya kasance nauyin ƙwaya daga komayya ne Mun zo da ita. Kuma Mun isa zama Masu hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muna aza ma'aunan adalci ga Ranar ¡iyama, saboda haka ba a zaluntar rai da kome. Kuma ko da ya kasance nauyin ƙwaya daga komayya ne Mun zo da ita. Kuma Mun isa zama Masu hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Munã aza ma'aunan ãdalci ga Rãnar ¡iyãma, sabõda haka ba a zãluntar rai da kõme. Kuma kõ dã ya kasance nauyin ƙwãya daga kõmayya ne Mun zo da ita. Kuma Mun isa zama Mãsu hisãbi |