Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 46 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلَئِن مَّسَّتۡهُمۡ نَفۡحَةٞ مِّنۡ عَذَابِ رَبِّكَ لَيَقُولُنَّ يَٰوَيۡلَنَآ إِنَّا كُنَّا ظَٰلِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 46]
﴿ولئن مستهم نفحة من عذاب ربك ليقولن ياويلنا إنا كنا ظالمين﴾ [الأنبيَاء: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haƙiƙa idan wata iska daga azabar Ubangiji ta shafe su, haƙiƙa suna cewa, "Ya kaitonmu! Lalle mu ne muka kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙiƙa idan wata iska daga azabar Ubangiji ta shafe su, haƙiƙa suna cewa, "Ya kaitonmu! Lalle mu ne muka kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙĩƙa idan wata iska daga azãbar Ubangiji ta shãfe su, haƙĩƙa sunã cẽwa, "Yã kaitonmu! Lalle mũ ne muka kasance mãsu zãlunci |