Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 58 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَجَعَلَهُمۡ جُذَٰذًا إِلَّا كَبِيرٗا لَّهُمۡ لَعَلَّهُمۡ إِلَيۡهِ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 58]
﴿فجعلهم جذاذا إلا كبيرا لهم لعلهم إليه يرجعون﴾ [الأنبيَاء: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya sanya su guntu-guntu face wani babba gare su, tsammaninsu suna Komawa zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya sanya su guntu-guntu face wani babba gare su, tsammaninsu suna Komawa zuwa gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya sanya su guntu-guntu fãce wani babba gare su, tsammãninsũ sunã Kõmãwa zuwa gare shi |