Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 57 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَتَٱللَّهِ لَأَكِيدَنَّ أَصۡنَٰمَكُم بَعۡدَ أَن تُوَلُّواْ مُدۡبِرِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 57]
﴿وتالله لأكيدن أصنامكم بعد أن تولوا مدبرين﴾ [الأنبيَاء: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ina rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumakanku a bayan kun juya kuna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ina rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumakanku a bayan kun juya kuna masu bayar da baya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma inã rantsuwa da Allah, lalle zan yi wani shiri ga gumãkanku a bãyan kun jũya kunã mãsu bãyar da bãya |