Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 60 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُواْ سَمِعۡنَا فَتٗى يَذۡكُرُهُمۡ يُقَالُ لَهُۥٓ إِبۡرَٰهِيمُ ﴾
[الأنبيَاء: 60]
﴿قالوا سمعنا فتى يذكرهم يقال له إبراهيم﴾ [الأنبيَاء: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Mun ji wani saurayi yana ambatar su. Ana ce masa Ibrahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Mun ji wani saurayi yana ambatar su. Ana ce masa Ibrahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Mun ji wani saurayi yanã ambatar su. Anã ce masa Ibrahĩm |