Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 61 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُواْ فَأۡتُواْ بِهِۦ عَلَىٰٓ أَعۡيُنِ ٱلنَّاسِ لَعَلَّهُمۡ يَشۡهَدُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 61]
﴿قالوا فأتوا به على أعين الناس لعلهم يشهدون﴾ [الأنبيَاء: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "To, ku zo da shi a kan idanun mutane, tsammanin su za su bayar da shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "To, ku zo da shi a kan idanun mutane, tsammanin su za su bayar da shaida |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "To, ku zo da shi a kan idanun mutãne, tsammãnin su zã su bãyar da shaida |