Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 83 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿۞ وَأَيُّوبَ إِذۡ نَادَىٰ رَبَّهُۥٓ أَنِّي مَسَّنِيَ ٱلضُّرُّ وَأَنتَ أَرۡحَمُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 83]
﴿وأيوب إذ نادى ربه أني مسني الضر وأنت أرحم الراحمين﴾ [الأنبيَاء: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Ayyuba a sa'ad da ya yi kiran Ubangijinsa, (ya ce:) "Lalle ni, cuta ta shafe ni, alhali kuwa Kai ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ayyuba a sa'ad da ya yi kiran Ubangijinsa, (ya ce:) "Lalle ni, cuta ta shafe ni, alhali kuwa Kai ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Ayyũba a sã'ad da ya yi kiran Ubangijinsa, (ya ce:) "Lalle nĩ, cũta ta shãfe ni, alhãli kuwa Kai ne Mafi rahamar mãsu rahama |